Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

24 Agusta 2023

07:37:31
1388907

Labarai Cikin Hotuna Na Hidimtawa Maziyarta Arbaeen A Masallacin Kufa

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Gidan baki na masallacin Kufa, daya daga cikin muhimman masallatan 'yan shi'a a kasar Iraki, yana raba dubunnan abinci ga maziyatan Arbaeen a lokacin da ake cincirindo zuwa Karbala don gudanar da taron Arbaeen.