Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

22 Agusta 2023

06:19:44
1388526

Labarai Cikin Hotuna Na Aikin Hidimtawa Ga Maziyartan Arbaeen A Hubbaren Imam Ali (a.s.).

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Dakarun masu masaukin baki na haramin Imam Ali suna dafa abinci tare da raba dubunnan kayan abinci a kowace rana ga maziyrata a birnin Najaf Ashraf a lokutan gudanar da tattakin Arba'in.