Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

13 Agusta 2023

11:14:12
1386677

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Shahadar Imam Sajjad (AS) A Birnin Karbala

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo rahoton cewa, Al'ummar lardin Babil na kasar Iraki sun gudanar da alhinin shahadar Imam Sajjad (AS) a cikin wani nau'i na makoki ta hanyar halartar hubbaren Sayyid Abbas (AS) da kuma hubbaren Imam Husaini (AS) a birnin Karbala.