Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

10 Agusta 2023

05:59:19
1386021

Sojojin Nijar: Faransa Ce Ta Sako 'Yan Ta'adda

Sojojin Nijar Faransa Ce Ta Sako 'Yan Ta'adda

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Shugabannin sojojin Nijar da suka karbi mulki bayan kama shugaban kasar sun sanar da cewa Faransa ce ta sako 'yan ta'adda a wannan kasa ta Afirka bayan juyin mulkin sojoji.