Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

8 Agusta 2023

07:10:03
1385518

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Watan Muharram A Birnin Mafi Yawan Jama'a A Kasar Holand

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo maku rahoton cewa, An gudanar da zaman makokin shahadar Imam Hussain (AS) a cikin watan Muharram tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a kungiyar "Heidari" da ke birnin "Amsterdam". ", babban birnin kasar Netherlands. @abna24