Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

7 Agusta 2023

22:07:27
1385479

Rahoto Cikin Hotuna Na Yadda Abubuwa Suka Faru A Ranar Ashura A Zararieh, Lebanon

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da taron abunda ya faru Karbala a ranar Ashurar Imam Husaini As a garin "Zararieh" da ke wajen birnin "Sida" a kudancin kasar Lebanon.