Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

7 Agusta 2023

21:58:32
1385477

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Daren Ashura A Birnin Na Biyu Mafi Yawan Jama'a A Arewacin Jamus

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, An gudanar da zaman makokin daren Ashura Husaini tare da halartar gungun 'yan shi'a daga kasar Jamus a cibiyar "Mahbeen Ahl al-Bait (AS)" da ke birnin Bremen.