Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

3 Agusta 2023

19:31:59
1384615

Bidiyon Yadda Aka Wanke Hubbaren Imam Husaini (a.s.)

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, bayan kammala gagarumin taron Ashura da aka gudanar a hubbaren Imam Husaini, ma'aikatan Sayyidusb Shahda (a.s) ma'aikatan haramin sun wanke dakin taro da kuma cikin haramin tare da tattarawa da wanke jajayen kafet da sanya masu turare.