Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

1 Agusta 2023

19:24:41
1384271

ANA CIGABA DA GUDANAR DA ZAMAN ASHURA A DA'IRAR KATSINA, RANA TA 14 ZAMA NA 12.

Yan uwa musulmai almajiran Sheikh Ibrahim Yakub Alzakzaky (H) na garin katsina, sun ci gaba da zaman Ashura na tunawa da Kisan Imam Hussain (A.S) a markaz din yan uwa ta katsina. Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Kamar kullin wakilin yan uwa na Katsina Sheikh Yakub Yahya katsina ne ke gabatar da karatun, na yau a markaz din yan uwa ta katsina dake kofar marusa. Ga hotunan da muka daukar maku. 1/8/2023. Media Forum Katsina Update. (MFKU)