Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

1 Agusta 2023

14:08:04
1384228

Labarai Cikin Bidiyo Na Tarukan Ashura A Birnin Beirut Tare Da Kafa Tantina Na Imam Husaini As

A wani rahoton gidan talabijin na baya-bayan nan, tashar Al-Jadeed ta Labanon ta tattauna batun kafa tantinan da jerin gwanon Imam Husain As a titunan yankin Dahiya da ke kudancin birnin Beirut a cikin watan Muharram.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Masoyan Imam Husaini (a.s) a yankin Dahiya da ke kudancin birnin Beirut tun daga farkon watan Muharram har zuwa ranar Ashura, sun kafa jerin gwano tantina kusan 850 a wannan yanki domin tarbar masu makokin Husaini. 