Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

1 Agusta 2023

08:11:20
1384122

Rahoto Cikin Bidiyo Na Zaman Makokin Daren Ashura A Kasar Mali

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar dimbin 'yan Shi'a a kasar Mali, an gudanar da zaman makokin shigaban Shahidai Aba Abdullahil Husaini (a.s.) da sahabbansa da na hakika a daren Ashura.