Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

1 Agusta 2023

07:53:23
1384117

Rahoto Cikin Hotuna Na Juyayin Shahadar Sayyida Aba Abdullahil Husain (a.s) A Istanbul

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan Ashura na Husaini As an gudanar da taron jiyayin shahadar Sayyid Aba Abdullahil Husaini (a.s) a dandalin jamhuriya da ke gundumar Enivert a birnin Istanbul.