Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

30 Yuli 2023

07:09:20
1383393

YAN UWA ALMAJIRAN SHEKH ZAKZAKY MAZAUNA KASAR IRAN SUN GUDANAR MUZAHARAR ASHURA A BIRNIN QOM

Yan'uwa Almajiran Sheikh zakzaky (H) sun gudanar da muzzaharar Ashura a birnin qom dake ƙasar Iran kamar yadda suka saba duk shekara

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, A ranar Juma'ah ne 28july2023 wanda yayi daide da 10 ga watan muharram 1445, yan'uwan su kayi muzaharar Ashura domin jajantawa Annabi (Saww) da iyalan gidansa da al'ummar musulmi bisa kisan da aka yiwa Imam Hussain (as) a irin wannan rana ta 10 ga muharram shekara ta 61 bayan hijira.

Muzaharar tafara ne daga masallacin Juma'ah na Birnin Qom inda aka rufeta a haramin Sayyidah Ma'asumah (sa).

Abun ke tafe wasu Hotunan Muzaharar ne.