Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

28 Yuli 2023

15:19:05
1382898

Takaitaccen Waiwaye Cikin Bodiyo Na Abunda Ya Faru A Ranar 10 Ga Watan Muharram Shekarata 61Bh

Takaitaccen bayanin abubuwan da suka faruwa a ranar 10 ga watan Muharram a filin Karbala a shekata 61 bayan Hijira tsakananin rundunar Imam Husain As da rundunar Makiya Allah

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - Wannan shine takaitaccen bayanin abubuwan da suka faruwa a ranar 10 ga watan Muharram a filin Karbala a shekata 61 bayan Hijira na kisan Imam Husain As da Iyalansa tsarkaka da rundunar Makiya Allah suka aikata a filin Karbala