Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

28 Yuli 2023

13:59:22
1382890

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Daren Ashura Watan Muharram Tare Da Halartar Jagora

An gudanar da zaman makoki na daren Ashurar Imam Husaini As a Husainiyar Imam Khumaini tare da halartar Ayatullah Khamenei Jagoran juyin juya halin Musulunci da gungun masu juyayi.