Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

28 Yuli 2023

06:50:24
1382850

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Watan Muharram Sistan Baluchistan

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo maku rahoton cewa, Al'ummar Sistan Da Baluchistan sun gudanar da zaman makokin Imam Husaini Asda Sayyid Abul Fadl Abbas Karbala a 9 ga watan Muharram.