Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

27 Yuli 2023

16:16:01
1382798

Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Muharram A Garin Ag Tahlah, Kurdistan

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar zaman makkokin watan Muharram, tare da halartar gungun 'yan Shi'a maso Ahlulbaiti a masallacin Imam Hussain a Garin Ag da ke birnin Tahlal Khurdustan.