Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

27 Yuli 2023

16:09:52
1382797

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Jagora A Wurin Zaman Makokin Daren Tara Ga Watan Muharram.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo naku rahoton cewa, Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullahi Sayyid "Khamenei" ya halarci zaman jajen daren tara (Tasu'a) na watan Muharram mai alfarma inda zaman ya samu halartar ’yan siyasa, da Jami'an tsaro sojoji, da ɗimbin jama’a, maza da mata, a wannan majalasin.