Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

25 Yuli 2023

11:25:31
1382158

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Daren 7 Ga Watan Muharram A Birnin Alishahr' lardin Bushehr.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo maku rahoton cewa, An gudanar da zaman makokin daren bakwai ga watan Muharram a yammacin ranar Litinin 24/Yuli/2023 a masallacin Imam Muhammadul Jawad (AS) tare da gabatar da jawabin "Hujjatul-Islam Wal Muslimeen Bahrani". An fara wannan taru kane ne a ranar Talata, 18,Yuli, 2023. Inda ake ci gaba da gudanar da shi har zuwa dare 13 bayan sallar Magriba da isha'i a bangaren Faaz 1 kan titin Behesht.