Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

25 Yuli 2023

05:44:05
1382095

Labarai Cikin Bidiyo Na Zaman Ta'aziyyar Al'ummar Bahrain Ga Imam Husaini (AS).

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Al'ummar Bahrain sun gudanar da zaman makoki ta hanyar halartar yankin Sanab da ke Manama babban birnin kasar.