Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

25 Yuli 2023

05:38:08
1382094

Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Muharram A Daren Shida Ga Watan A Mahdia, Rasht.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, An gudanar da zaman makokin na daren shida ga watan Muharram tare da jawabin Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta Duniya kuma wakilin al'ummar Gilan a majalisar kwararrun jagoranci a yammacin ranar Lahadi 23 ga watan Agustan shekara ta 2023 a garin Mahdiyeh, Rasht.