Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

25 Yuli 2023

05:32:30
1382092

Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Imam Husaini (AS) A Jihar Michigan Amurka

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar gungun 'yan shi'a mazauna Amurka, an gudanar da zaman makokin Imam Husaini (AS) a garin Dearborn dake Michigan.