Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

25 Yuli 2023

05:27:39
1382091

Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Muharram Na Yara A Beit Al Hikmah, Dearborn

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, A cikin watan Muharram, yara kanana suna gudanar da zaman makokin Imam Hussain (a.s) da sahabbansa masu aminci a Bait al-Hikmah da ke Dearborn a Amurka.