Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

25 Yuli 2023

05:22:23
1382087

Labarin Cikin Bidiyo/ An Dora Tutar Imam Hussain (AS) A Unguwar Arnavot Koy Da K Birnin Istanbul

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar gungun 'yan Shi'a na Turkiyya, an dora tutar Imam Husaini (AS) a masallacin Fatima Zahra (AS) da ke unguwar Arnavut Koy a birnin Istanbul.