Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

25 Yuli 2023

05:14:02
1382084

Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Muharram A Cibiyar Al-Zahra Da Ke Kuwait

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, An gudanar da zaman makokin Muharram a cibiyar Al-Zahra tare da halartar dimbin mabiya Shi'a na kasar Kuwait.