Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

25 Yuli 2023

05:09:24
1382082

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Muharram Ranar Ali Asghar Ta Duniya A Kargil, Indiya

Tare da halartar mata da dama ne aka gudanar da ranar Ali Asghar ta duniya a birnin Kargil na kasar Indiya, inda iyayen jariran suka sha alwashin bakance da yaran nasu ga bayyanar Imam Zaman (A.S.).