Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

25 Yuli 2023

05:01:25
1382080

Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Muharram A Ofishin ''Nabieh Bari'' Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Labanon.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar jami'an kasar Lebanon da dama daga addinai daban-daban, an gudanar da zaman makoki a rana ta biyu ga watan Muharram a ofishin "Nabieh Bari" shugaban majalisar dokokin kasar.