Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

23 Yuli 2023

12:20:33
1381683

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Watan Muharram Da Tawagar Khuddam Al-Hussein (AS) A Birnin Kut Iraki

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Ana gudanar da zaman makokin goman farko na watan Muharram a jerin a tawagar Khudam Al-Hussein (AS) a birnin Kot na kasar Iraki.