Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

23 Yuli 2023

08:12:35
1381624

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Imam Husain As A Masallacin Alz_Zahra (S) Sihat Saudiyya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar 'yan shi'a masoyan Aba Abdullah (AS) an gudanar da zaman makokin Husaini a masallacin Az-Zahra (a.s) da ke garin Sihat na kasar Saudiyyah.