Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

23 Yuli 2023

07:46:08
1381611

Labarai Cikin Hotuna Na Makokin Muharram A Birnin Mina Najeriya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar gungun 'yan Shi'a na Najeriya, an gudanar da zaman makokin Muharram a birnin Mina da ke a Jihar Neja Tarayyar Nijeriya.