Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

22 Yuli 2023

14:07:29
1381305

Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron (Ashura Da Masu Tabligi) Karo Na Biyu Na Majalisar Masoya Ahlul Baiti (A.S.) A Birnin Kabul

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da kokarin Majalisar Masoyan Ahlul Baiti (AS) an gudanar da taro na biyu na "Ashura da masu Tabligi" a ranar Alhamis 20 ga Yuli, 2023 a hedkwatar Majalisar Masoyan Ahlul Baiti (AS) da ke birnin Kabul. Ku duba karin hotuna anan kamfanin dillancin labarai na ABNA.