Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

22 Yuli 2023

13:59:31
1381300

Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Imam Husain A Kauyen "Quwin" Mosul

Tare da halartar gungun 'yan shi'a na kasar Iraki, an gudanar da zaman makokin Imam Husaini a kauyen Quwin na birnin Mosul.