Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

22 Yuli 2023

13:51:38
1381299

Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Muharram A "AlQal'ah" a Birnin Qatif Na Kasar Saudiyya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar dimbin 'yan Shi'a na kasar Saudiyya, an gudanar da zaman makoki na Muharram a "Qalaa" a birnin Qatif.