Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

22 Yuli 2023

13:45:22
1381298

Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Muharram A Cibiyar Matasa Ta Al-Ghadir Da Ke Lome Australia.

Tare da halartar 'yan shi'a masoyan Aba Abdullah (AS) an gudanar da zaman makoki na Muharram a cibiyar matasa ta Al-Ghadir dake birnin Lomeh na kasar Australia.