Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

22 Yuli 2023

01:36:45
1381083

Bidiyon | Kowace Rana Ashura Ce, Kowace Kasa Karbala Ce; Yadda Irin Karbalar Da Imam Husaini (a.s) Yake So

Bidiyon | Kowace Rana Ashura Ce, Kowace Kasa Karbala Ce; Yadda Irin Karbalar Da Imam Husaini (a.s) Yake So. Cikin bayanin Jagoran shahidan gwagwarmayar Musulunci, shahid Abbas al-Musawi.

Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (A.S) ABNA ya ruwaito dangane da juyin juya halin Imam Husaini, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, da manufofinsa, Jagoran shahidan gwagwarmayar Musulunci, shahid Abbas al-Musawi, ya bayyana a wani bangare na jawabinsa kan batun hijirar Manzon Allah, inda yayi bayanin yadda Imam Husaini As Yake Son Karbala ta kasance.