Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

22 Yuli 2023

01:19:09
1381080

Wani Mutum Ya Wulakanta Alkur'ani Mai Tsarki A Denmark

Bayan Sweden, wannan karon a Denmark!

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Wani mai tsatsauran ra'ayi ya bayyana a gaban ofishin jakadancin Iraki da ke babban birnin kasar Denmark inda ya kona tutar Iraki tare da wulakanta kur'ani mai tsarki! Wadannan munanan ayyuka suna zuwa ne bayan tozarta Alkur'ani mai tsarki a kasar Sweden wanda ya ke ba shi ne karo na farko ba a wannan lokacin.