Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

20 Yuli 2023

06:57:06
1380676

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Daren Farkon Watan Muharram A Cibiyar Daruz-Zahra A Kongra, Thailand

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da taron daren farko na watan Muharram a cibiyar Daruz Zahra da ke Kongra in da ya samu halartar gungun 'yan Shi'a na kasar Thailand.