Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

18 Yuli 2023

20:22:39
1380348

Labarai Cikin Hotuna Na Shimfude Masallacin Imam Hussain (AS) Da Bakaken Darduma A Kasar Turkiyya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar gungun 'yan Shi'a na Turkiyya, an lullube masallacin Imam Husaini (AS) da ke Turqutlu da bakaken dardumomi a isowar watan Muharram.