Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

12 Yuli 2023

09:19:04
1378992

Labarai Cikin Hotuna Na Bukin Eid Ghadir Khum A Birnin Jos Najeriya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da bukukuwan Idin Ghadir Khum tare da halartar dimbin mabiya Shi'a mabiya Ahlul Baiti (AS) a birnin Jos Najeriya.