Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

12 Yuli 2023

08:49:24
1378987

Labarai Cikin Hotuna Na Bukin Eid Ghadir Khum A Kano, Nigeria

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a a Najeriya, an gudanar da bukukuwan Idul Ghader a birnin Kano.