Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

12 Yuli 2023

08:41:06
1378985

Labarai Cikin Hotuna Na Bukin Eid Ghadir Khum A Kauyen Kishoro Tanzania

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahl al-Bait (A.S) - Abna - ya habarto maku cewa: tare da halartar gungun 'yan Shi'a na kasar Tanzaniya, an gudanar da bikin idul Ghadir a kauyen Kishoro.