Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

12 Yuli 2023

08:35:59
1378983

Labarai Cikin Hotuna Na Bukin Eid Ghadir Khum A Babban Birnin Tanzaniya

Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (AS) - Abna ya bayar da rahoton cewa, tare da halartar gungun 'yan Shi'a na kasar Tanzaniya, an gudanar da bikin sallar Ghadir Khum a masallacin Al-Ghadir da ke gundumar Kigogo a birnin Dar es Salaam.