Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

12 Yuli 2023

08:29:52
1378980

Labarai Cikin Hotuna Na Bukin Eid Ghadir Khum Na Dalibai A Najeriya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, An gudanar da shagulgulan bukukuwan Sallah na Ghadir Khum tare da halartar gungun 'yan Shi'a mabiya Ahlul Baiti a Najeriya.