Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

10 Yuli 2023

19:02:36
1378543

Labarai Cikin Hotuna Na Bikin Idin Ghadir A Mombasa, Kenya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da bukukuwan Idi a birnin Mombasa na kasar Kenya wanda shi ne birni na biyu mafi yawan jama'a a kasar Kenya, tare da hadin gwiwar tawagar musulmi ta Bilal.