Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

10 Yuli 2023

18:53:09
1378542

Rahoto Cikin Hotuna Na Bukin Idul Ghadir A Babban Birnin Ghana

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da bukukuwan tunawa da babbar sallah ta Ghadir Khum tare da halartar 'yan shi'a da mabiya Ahlul Baiti (A) a cibiyar Imam Baqir (A) da ke birnin Accra babban birnin kasar Ghana.