Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

10 Yuli 2023

18:47:51
1378541

Labarai Cikin Hotuna Na Tunawa Da Ranar Ghadir Khum A Darus Salaam Tanzania

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da bukukuwan Idun Ghadir a birnin Darus Salaam na kasar Tanzaniya, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a mabiya Ahlulbaiti (AS).