Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

10 Yuli 2023

18:41:53
1378540

Labarai Cikin Hotuna Na Bikin Eid Ghadir A Garin Dashtepe, Georgia

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, tare da halartar gungun 'yan Shi'a da mabiya Ahlul-Bait (AS), an gudanar da bukukuwan sallar Eid Ghadir a garin Dashtepe na kasar Georgia.