Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

10 Yuli 2023

18:33:49
1378539

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Eid Ghadir A Hague

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a mabiya Ahlul-baiti (AS) na kasar Netherlands, an gudanar da bukukuwan Idi Ghadir Khum a cibiyar Al-Kowsar da ke birnin Hague.