Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

10 Yuli 2023

18:22:14
1378537

Rahoto Cikin Hotuna Na Bukin Idin Ghadir Khum A Diwan Al-Kafil, London

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, a yayin buki da aka gudanar a cibiyar Diwan al-Kafil da ke birnin Landan, wakilin Ayatullah Sistani a nahiyar Turai ya taya al'ummar musulmin duniya murnar sallar idi Ghadir Khum.