Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

6 Yuli 2023

11:17:03
1377563

Rahoto Cikin Hotuna Bikin Ghadir A Makarantar Hauza Ta Imam Ali Da Ke Quetta, Pakistan

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da buki na kwanaki biyu na ranar Idin Ghadir a makarantar hauza ta Imam Ali (a.s.) da ke yankin Hazara na Quetta a kasar Pakistan.